Ezekiel 31:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya yi tsayi fiye da sauran itatuwan kurmi; rassansa suka ฦaru suka yi tsayi, suka bazu saboda yalwar ruwaye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ูููู ฺููู ฺขูููููฐุฏู ุฏููููู ุนูุชูุชููู ุนูููุฑูู
ูุ ู
ููููููู ุฑูุณููููุณู ุณููููู ุบูุฑูู
ู ุฏู ฺขูุงุทูุ ฺงุงููููุงูู ุฑูุณูููู ุณููููู ฺูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุงููุณูุดููููฐูู ุถููู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููฐูููู ุบูุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi tsayi fiye da dukan itatuwan da suke a kurmi, Rassansa suka yi kauri, suka kuma yi tsayi, Saboda isasshen ruwa a lokacin tohonsa.