Ezekiel 31:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da girma a kyau, da dogayen rassansa da ya baza, gama saiwoyinsa sun nutse can ƙasa har cikin yalwar ruwaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غِرْمَنْسَ دَ دَرَجَرْسَ أَبِنْ كَلُّواْ نٜىٰ، غَ مَنْيَنْ رَسَّ سُنْ رُڢٜىٰ كُواْعِنَ، غَمَا سَيْوَرْسَ تَا سَوْكَ ثَنْ ڧَسَا عِنْدَ أَݣَويْ ضُوَ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Girmansa yana da kyau, haka kuma dogayen rassansa, Gama saiwoyinsa sun nutse can ƙasa har cikin ruwa.