Ezekiel 31:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Al’ul a cikin lambun Allah ba su kai shi ba, balle itatuwan kasharina su kai rassansa, ko itatuwan durumi su kai rassansa, ko itace a lambun Allah ya kai kyansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ عِتَتُوَنْ سٜىٰدَ دَسُكٜىٰ أَغُواْنَرْ اللَّهْ بَسُ كَيْشِ ݣَوْبَ؞ كُواْ عِتَتُوَنْ ڢِرْ مَا بَذَاعَ ݣُوتَنْتَادَ مَنْيَنْ رَسَّنْسَبَ؞ كُواْ عِتَتُوَنْ أَرْمُوانْ مَا بَذَاعَ ݣُوتَنْتَادَ ڧأَنَانً رَسَّنْسَبَ؞ بَا وَنِ إِتَاثٜىٰ أَغُواْنَرْ اللَّهْ وَنْدَ يَكَيْ شِ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko itatuwan al'ul da suke cikin gonar Allah, ba su kai kyansa ba. Itatuwan kasharina kuma ba su kai rassansa ba. Itatuwan durumi kuma ba su kai rassansa ba. Ba wani itace a gonar Allah wanda ya kai kyansa.