Ezekiel 31:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sa ya yi kyau da yalwar rassa, abin ƙyashi na dukan itatuwan Eden a lambun Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے نَا سَاشِ يَيِݣَوْ، غَ رَسَّ مَاسُيَوَ؞ يَذَمَ أَبِنْ كِيشِ غَ دُكَنْ عِتَتُوَ عَثِكِنْ عَيْدَنْ، غُواْنَرْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sa shi ya yi kyau, ga kuma rassansa da yawa. Dukan itatuwan Aidan, waɗanda suke cikin gonar Allah sun yi ta jin ƙyashinsa.’