Ezekiel 32:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan jefar da kai a ฦ™asa zan jefa ka a fili. Zan sa dukan tsuntsayen sararin sama su zauna a kanka dukan namun jeji na duniya kuma za su ฦ™osar da kansu a kanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ุฌูœู‰ูฐฺขูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุนูŽฺงูŽุณูŽุงุŒ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ู ุฐูŽู†ู’ ุฌูœู‰ูฐฺขูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุž ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ฺŸูู†ู’ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ุณูุณูŽูˆู’ูƒูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ฺงููˆุงู’ุณูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏูŽุงุฌู ู†ูŽุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏูŽ ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan jefar da kai a tudu, A fili zan jefa ka. Zan sa tsuntsayen sararin sama su ษ—ira a kanka, Zan ฦ™osar da namomin jeji na dukan duniya da namanka.