Ezekiel 33:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma in na ce wa mugu, ‘Tabbatacce za ka mutu,’ amma sai ya juye daga zunubinsa ya kuma yi abin da yake gaskiya da kuma daidai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نَا ثٜىٰ وَمُوغُنْ مُتُمْ، ‹بَاشَكَّ ذَاكَ مُتُ،› عَمَّا عِدَنْ يَا جُويُواْ دَغَ ذُنُوبِنْسَ، يَيِ أَدَلْثِے دَ غَسْكِيَ كُمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma na ce wa mugu ba shakka zai mutu, amma idan ya bar laifinsa, ya shiga aikata adalci,