Ezekiel 33:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wani zunubin da ya aikata da za a tuna da shi. Ya yi abin da yake gaskiya da kuma daidai; tabbatacce zai rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูููุจูููุณู ููุฏูุง ููุทูููุฏู ููููุ ูููุงู ุทููู ุจูุฐูุงุนู ุชููู ุฏูุดููุจูุ ุชูููุฏู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุฏู ุบูุณููููู ููู
ูุ ุญฺูงฺููงู ุฐููู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a tuna da laifofin da ya aikata a dฤ ba, gama ya aikata adalci da gaskiya, zai rayu.