Ezekiel 33:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Duk da haka mutanen ƙasarka sun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.’ Alhali kuwa tasu ce ba daidai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكْدَهَكَ، مُتَنٜىٰنْكَ سُنْ ثٜىٰ، ‹حَنْيَرْ عُبَنْغِجِ بَدَيْدَيْ بَثٜىٰ؞› أَشٜىٰ، هَنْيُواْيِنْسُ نٜىٰ بَدَيْدَيْبَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma mutanenka sun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce,’ alhali kuwa tasu ce ba daidai ba.