Ezekiel 33:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In adali ya juye daga adalcinsa ya yi mugunta, zai mutu saboda haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مَيْ أَدَلْثِے يَجُويَ دَغَ أَدَلْثِنْسَ، يَشِغَ يِنْ مُغُنْتَا، ذَيْ مُتُ سَبُواْدَ لَيْڢِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da adali ya daina aikata adalci, ya shiga aikata laifi, zai mutu saboda laifinsa.