Ezekiel 33:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ya gidan Isra’ila kun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.’ Amma zan hukunta kowane ɗayanku gwargwadon ayyukansa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، كُكَثٜىٰ، ‹حَنْيَرْ عُبَنْغِجِ بَ دَيْدَيْبَ ثٜىٰ؞› يَا كُو غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ذَنْ شَرْعَنْتَ كُواْوَنٜىٰ طَيَنْكُ بِسَغَ أَيُّكَنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk da haka kun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.’ Ya mutanen Isra'ila, zan hukunta kowane ɗayanku gwargwadon ayyukansa.”