Ezekiel 33:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To a yamman da ya wuce kafin mutumin ya iso, hannun Ubangiji yana a kaina, ya kuma buษe bakina kafin mutumin ya iso wurina da safe. Sai bakina ya buษu ban kuma yi shiru ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงฺขููู ู
ูุชูู
ูููููู ููุฐููุงู ููุฑููููุ ุญูููููู ููููููููฐูู ููุงุฑูุบูุง ููุงุณููููู ุนููููููู ุฏู ููู
ููุ ููู
ู ููุงุฑูุบูุง ููุจููุทูููฐ ุจูุงูููู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ู
ูุชูู
ููู ููุฐููุงู ุฏู ุณฺูขูููฐุ ุจูุงูููู ูููู ุจููุทูููฐุ ุจููู ุฐูู
ู ุจูููฐุจูููฐุจู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A maraicen da ya wuce kafin ษan gudun hijirar ya iso, Ubangiji ya ฦarfafa ni, ya kuma buษe bakina a lokacin da mutum ya zo wurina da safe. Bakina kuwa ya buษe, ban zama bebe ba kuma.