Ezekiel 33:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun dogara ga takobinku, kuka aikata abubuwan banƙyama, kowannenku kuma ya ƙazantar da matar maƙwabcinsa. Kuna gani za ku mallaki ƙasar?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُنَ دُواْغَضَ عَكَنْ تَكُواْبِنْكُ، كُنَ عَيْكَتَ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَ، كُواْوَنّٜىٰنْكُ يَنَ ظِنَ دَ مَاتَرْ مَڨُوبْثِنْسَ، أَغَنِنْكُ ذَاكُمَلَّكِ ڧَسَرْ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun sa dogararku ga takobi kuna aikata abubuwan bankyama, kowannenku kuma yana zina da matar maƙwabcinsa, da haka za ku iya mallakar ƙasar?”’