Ezekiel 33:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji, sa’ad da na mai da ƙasar kango saboda dukan abubuwan banƙyamar da suka yi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَمَيْدَ ڧَسَرْ كُڢَيْ دَ أَبِنْ بَنْظَ سَبُواْدَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَرْ دَسُكَ عَيْكَتَ، ذَاسُ سَنِ ثٜىٰوَ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji, sa'ad da na mai da ƙasar kufai marar amfani saboda dukan ayyukansu na banƙyama.” ’ ”