Ezekiel 33:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGame da kai kuma, ษan mutum, mutanen ฦasarka suna magana da juna game da kai a katanga da kuma ฦofofin gidaje, suna ce wa juna, โKu zo mu tafi mu ji maganar da ta zo daga wurin Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐู ฺขูุงุ ููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ู
ูุชูููููฐูููู ุณููู ู
ูุบูููุฑููู ุงููููุฌูููฐูู ููุชูููโุบูุ ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุบูุฏูุงุฌูููฐ ููู
ู ุณููู ู
ูุบููู ุฏู ุฌููููุ ุทูููุนููู ุฏู ุทูููุนูููููุณูุ ุณููู ุซูููฐูู โนููุฐููุงู ููุฌู ู
ูุบูููุฑู ุฏูุชูุฐููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ููููููููฐูู ุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โฦan mutum, mutanenka sun taru a kan garu da cikin ฦofofin gidaje, suna magana da juna a kanka cewa, โKu zo mu tafi mu ji maganar da ta zo daga wurin Ubangiji.โ