Ezekiel 33:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in wani ya ji busar amma bai kula ba, takobin zai zo ya ɗauki ransa, jininsa kuwa zai zauna a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَجِ ڧَارَرْ ڧَهُوانْ بَيْ كُلَ بَ، عِدَنْ تَكُواْبِنْ يَذُواْ يَكَشٜىٰشِ، أَلْحَكِنْ جِنِنْسَ يَنَ كَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani ya ji amon ƙahon, amma bai kula ba, har takobin ya zo ya kashe shi, hakkin jininsa yana bisa kansa.