Ezekiel 33:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da na ce wa mugu, โYa mugun mutum, tabbatacce za ka mutu,โ kai kuma ba ka yi magana don ka juyar da shi daga hanyoyinsa ba, wannan mugun mutum zai mutu domin zunubinsa, zan kuma nemi hakkin jininsa a kanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููุงุซูููฐ ููู
ููุบููู ู
ูุชูู
ูุ โนููุง ูููู ู
ููุบููู ู
ูุชูู
ูุ ููููููู ุฐูุงูู ู
ูุชูุโบ ูููู ูููู ุจููููู ู
ูุบููู ุฏููุงูู
ููู ฺููขูุทูููุฑู ุฏู ู
ููุบููู ู
ูุชูู
ูููููู ุฏููุงูู
ููู ููุฌูููููุงู ููุจูุฑู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุจูุ ู
ููุบููู ู
ูุชูู
ูููููู ุฐููู ู
ูุชู ุนูุซููููู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุณูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ููููฐู
ู ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ุฏูุบู ุญููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan na hurta, cewa hakika mugu zai mutu, amma ba ka faษakar da shi don ya juyo, ya bar muguwar hanyarsa ba, wannan mugun zai mutu saboda laifinsa, amma zan nemi hakkin jininsa a hannunka.