Ezekiel 33:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ka faษakar da mugun mutumin don yฤ juye daga hanyoyinsa bai kuwa yi haka ba, zai mutu saboda zunubinsa, amma kai za ka kuษutar da kanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููุง ฺขูุทูููุฑู ุฏู ู
ููุบููู ุฏููุงูู
ููู ููุฌูููููุงู ููุจูุฑู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุ ุดูููููู ุจููู ุฌูููููุงู ููุจูุฑู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุจูุ ุฐููู ู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููขูููุณูุ ุนูู
ููุง ุฐูุงูู ูููปูุชูุฑูุฏู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ka faษakar da mugu don ya juyo, ya bar muguwar hanyarsa, idan bai juyo ya bar muguwar hanyarsa ba, zai mutu saboda laifinsa, amma za ka tsira da ranka.โ