Ezekiel 34:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gฤba da makiyaya kuma zan nemi hakkin tumakina daga gare su. Zan hana su yin kiwon tumakin don kada makiyayan su ฦ™ara yin kiwon kansu. Zan ฦ™wace tumakina daga bakunansu, ba kuwa za su ฦ™ara zama abincinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ู†ูŽุง ุถูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ู†ูŽุŒ ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽูƒููˆุŒ ุฐูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐู…ู ุชูู…ูŽูƒููŠู†ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุž ุฐูŽู†ู’ ุญูŽู†ูŽ ูƒูุซููŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุชูู…ูŽูƒูู†ู’ุŒ ูƒููˆ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูŽู†ู’ ุจูŽุฐูŽุงูƒู ฺงูŽุงุฑูŽ ูƒููŠูˆูุงู†ู’ ูƒูŽู†ู’ูƒูุจูŽ ูƒูู…ูŽุž ุฐูŽู†ู’ ูƒููปูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุชูู…ูŽูƒููŠู†ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ูƒูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุณูฺงูŽุงุฑูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, ina gฤba da ku, zan nemi tumakina a hannunku. Zan hana ku yin kiwon tumakin, ku kuma ba za ku ฦ™ara yin kiwon kanku ba. Zan ฦ™wace tumakina daga hannunku, domin kada su ฦ™ara zama abincinku.โ€โ€™