Ezekiel 34:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kula da su a wurin kiwo mai kyau, kuma ƙwanƙolin duwatsun Isra’ila ne zai zama wurin kiwonsu. Za su kwanta a wurin kiwo mai kyau, a can kuma za su yi kiwo a wurin kiwo mai kyau a kan duwatsun Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے ذَنْ ثِيَرْ دَسُو أَوُرِنْ كِيوُاْ مَيْݣَوْ؞ كَنْ تُدَّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُوَ ذَاسُ ذَمَ وُرِنْ كِيوُانْسُ؞ ثَنْ ذَاسُ ݣُونْتَ عَكَنْ ثِيَوَرْ كِيوُاْ مَيْ لَاڢِيَ، ذَاسُيِ كِيوُاْ عَكَنْ ثِيَوَ مَيْ لَاڢِيَ عَكَنْ تُدَّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi kiwonsu a makiyaya mai kyau. Ƙwanƙolin tuddan Isra'ila zai zama wurin kiwonsu. Za su kwanta a makiyaya mai kyau, za su yi kiwo a makiyaya mai dausayi a kan tuddan Isra'ila.