Ezekiel 34:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโGame da ku, tumakina, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan hukunta tsakanin tunkiya da tunkiya, da tsakanin raguna da awaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููู ฺขูุงุ ููุง ุบูุฑูููููฐูู ุชูู
ููููููุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ุดูุฑูุนูููุชู ฺูููุงูููู ุชูู
ููู ุฏู ุชูู
ูููุ ฺูููุงูููู ุฑูุบููู ุฏู ุจูููุณูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNi Ubangiji Allah na ce, โKu kuma garkena, zan hukunta tsakanin tunkiya da tunkiya, da tsakanin rago da bunsuru.