Ezekiel 34:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โฦan mutum, ka yi annabci a kan makiyayan Israโila; ka yi annabci ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa kaiton makiyayan Israโila waษanda suke kula da kansu ne kawai! Ashe, bai kamata makiyaya ne su lura da tumaki ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ูููู ุงูููููุจูุซู ุบูุงุจูุงุฏู ู
ูููููุงูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนููุง ููู ู
ูููููุงูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููููุชููุงูุ ููููุชููุงูุ ููู ู
ูููููุงูููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ูููููุงูู ูููููู ููููฐ ููุทููู! ุงููุดูููฐุ ุจููู ููู
ูุงุชู ู
ููู ูููููุงู ููููฐ ูููู ูููููุงูู ุชูู
ูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โฦan mutum, ka yi annabci a kan makiyayan Isra'ila, ka ce musu, โKu masu kiwon mutanen Isra'ila, ni Ubangiji Allah na ce, kaito, kaito, ku masu kiwon mutanen Isra'ila, kuna kiwon kanku kawai! Ashe, ba makiyaya ne suke kiwon tumaki ba?