Ezekiel 34:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce musu, duba, ni kaina zan hukunta tsakanin turkakkun tumaki da ramammun tumaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، نِے دَكَيْنَ ذَنْ شَرْعَنْتَ ڟَكَانِنْ تُمَكِ مَاسُ ڧِبَ دَ تُمَكِ مَرَسَ ڧِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saboda haka, ni, Ubangiji Allah, na ce, ‘Zan shara'anta tsakanin turkakkun tumaki da ramammu.