Ezekiel 34:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโZan yi alkawarin salama da su in kuma kawar wa ฦasar da namun jeji domin su zauna a hamada su kuma kwana a kurmi lafiya lau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุณูููู
ู ุฏูุณููุ ุงููููููู
ู ูููุงูุฑู ู
ููุบูููููฐูู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ุชูู
ููููู ุณูุฐููููู ููุงฺขููู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌูุ ุณูููู
ู ูููุชู ุนูุซููููู ููุฑูู
ู ููุงฺขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan yi alkawarin salama da su. Zan kuwa kori namomin jeji daga ฦasar, domin tumakin su zauna lafiya a jeji, su kwana cikin kurmi.