Ezekiel 34:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tanada musu ƙasar da aka sani don hatsinta, ba za su kuma ƙara zama abin da yunwa za tă fara musu a ƙasa ba ko su sha zargin sauran al’ummai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا غُواْنَكِنْسُ سُبَادَ حَڟِ سُواْسَيْ دُواْمِنْ كَدَ يُنْوَ يَڧَارَ ثِنْيٜىٰسُ عَڧَسَرْ، بَكُوَ ذَاسُ سَاكٜىٰ شَنْ ذَاغِ أَوُرِنْ أَلْعُمَّيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ba su gonaki masu dausayi don kada yunwa ta ƙara far musu a ƙasar, kada kuma su ƙara shan zargi wurin sauran al'umma.