Ezekiel 34:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin ina raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, domin tumaki sun rasa makiyayi ta haka aka washe su suka kuma zama abincin dukan namun jeji, kuma domin makiyayana ba su nemi tumakina ba amma suka kula da kansu a maimakon tumakina,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดู ุชูู
ูููููู ุณููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ฺขูุฑูููุชู ุบู ุฏููููู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ุณูุจููุงูุฏู ุจูุงุจู ู
ูููููุงููุ ู
ูููููุงูู ูููู ุจูุณู ููููฐู
ููุงู ุชูู
ููููููุจูุ ุนูู
ููุง ุณููู ูููููุงูู ููููุณู ููููฐุ ุจูุณููู ูููููุงูู ุชูู
ููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Ubangiji Allah na ce, โHakika da yake tumakina sun zama ganimar dukan namomin jeji, saboda rashin makiyayin kirki, makiyayana kuma ba su nemo su ba, amma suka yi kiwon kansu, ba su yi kiwon tumakin ba,