Ezekiel 35:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za ka san cewa Ni Ubangiji na ji duk abubuwan banzan da ka faɗa a kan duwatsun Isra’ila. Ka ce, “An mai da su kango an kuma ba mu su mu cinye.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ سَنِ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ ، نَجِ دُكَنْ مَغَنْغَنُنْ ذَاغِنْدَ كَيِ وَ تُدَّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، لُواْكَثِنْدَ كَثٜىٰ «أَيْ، أَنْمَيْدَسُو كُڢَيْ، بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا مَرَرْ أَمْڢَانِ، أَنْبَامُسُ مُثِنْيٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai sani Ubangiji ne wanda ya ji dukan zarge zargen da ya yi wa duwatsun Isra'ila, da ya ce, ‘An maishe su kufai marar amfani, an ba mu su mu cinye!’