Ezekiel 35:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin ka yi farin ciki saโad da gฤdon gidan Israโila ya zama kufai, haka zan yi da kai, ya Dutsen Seyir, kai da dukan Edom. Saโan nan za ka san cewa ni ne Ubangiji.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุนููููู ุบูุงุฏููุงููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูุนูุฏูู ุชูุฐูู
ู ฺููขูููุ ุจููุณูุดูููู ฺงูุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ ุญููู ุฐููููู ุฏูููููุ ุญููู ู
ูุง ูููู ุชูุฏููู ุณูููฐููุฑูุ ุฏููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุฐูุงูู ุฐูู
ู ฺููขูููุ ุจููุณูุดููููุฑู ฺงูุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ ุณูุนููู ู
ูุชูููููฐ ุฐูุงุณู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ููููููููฐูู ุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda ya yi farin ciki saboda gฤdon jama'ar Isra'ila, da ya zama kufai marar amfani, haka nan zan yi da shi, wato Seyir. Zai zama kufai marar amfani, wato Dutsen Seyir da dukan Edom. Sa'an nan mutane za su sani ni ne Ubangiji!โ