Ezekiel 35:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ce, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gฤba da kai, Dutsen Seyir, zan kuma miฦa hannuna gฤba da kai in mai da kai kango.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณูุ ยซ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุงูููู ุบูุงุจูุงุฏูููููุ ุชูุฏููู ุณูููฐููุฑูุ ุฐููู ู
ฺููงู ูููููููู ุงูููููู ุบูุงุจูุงุฏูููููุ ุฐููู ู
ูููุฏููููู ฺููขูููุ ุจููุณูุดููููุฑู ฺงูุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faษa masa, ni Ubangiji Allah na ce, Ga shi, ina gฤba da shi, wato Dutsen Seyir. Zan miฦa hannuna gฤba da shi, Zan maishe shi kufai, in lalatar da shi.