Ezekiel 35:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da garuruwanka kufai za ka kuma zama kango. Sa’an nan za ka san cewa ni ne Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ هَلَّكَرْ دَ غَرُرُوَنْكَ إِنْ مَيْدَ ڧَسَرْكَ مَرَرْ أَمْڢَانِ؞ سَعَنً ذَاكَ سَنِ ثٜىٰوَ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan lalatar da biranensa, In maishe su kufai marar amfani, Sa'an nan zai sani ni ne Ubangiji.