Ezekiel 35:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan cika duwatsunka da matattu; waɗanda aka kashe da takobi za su fāɗi a kan tuddanka, da cikin kwarurukanka, da cikin dukan kwazazzabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ ثِكَ تُدَّنْكَ دَ غَوَوَّكِ؞ وَطَنْدَ ذَاعَ كَشٜىٰ ذَاسُ ڢَطِ عَكَنْ تُدَّنْكَ دَ ݣُورُرُوَنْكَ دَ ثِكِنْ دُكَنْ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan cika duwatsunsa da gawawwaki. Waɗanda za a kashe da takobi za su faɗi a kan tuddansa, da cikin kwarurukansa, da cikin dukan kwazazzabansa.