Ezekiel 35:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da kai kango har abada; ba za a zauna a cikin garuruwanka ba. Saโ€™an nan za ka san cewa ni ne Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูฺขูŽูŠู’ ู†ูŽุฏูู†ู’ุฏูู†ู’ุฏูู†ู’ุŒ ุจูŽุง ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูŽุฑูุฑููˆูŽู†ู’ูƒูŽุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฐูŽุงูƒูŽ ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan maishe shi kufai marar amfani har abada. Ba wanda zai zauna a cikin biranensa. Sa'an nan zai sani ni ne Ubangiji.