Ezekiel 36:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan kuma riɓaɓɓanya mutane a kanku, dukan gidan Isra’ila ke nan. Za a zauna a birane a kuma sāke gina rusassun wurare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا دُكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُيِ تَڧَارُوَ؞ ذَنْسَا غَرُرُوَ سُثِكَ دَ مُتَنٜىٰ حَرْ مَا أَ سَاكٜىٰ غِنَا وُرَارٜىٰنْ دَ سُكَ ذَمَ كُڢَيْ، بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا مَرَرْ أَمْڢَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa dukan mutanen Isra'ila su riɓaɓɓanya a cikinku. Za su zauna cikin biranen, su gina rusassun wurare.