Ezekiel 36:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sa mutane da dabbobi su yi yawa a kanku, za su kuma ba da โ€™yaโ€™ya su kuma yi yawa. Zan zaunar da mutane a kanku kamar dฤ zan kuma sa ku wadaita fiye da dฤ. Saโ€™an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ุณููŠู ุชูŽฺงูŽุงุฑููˆูŽุŒ ุจูŽู…ูุชูู…ู’ ูƒูŽุทูŽูŠู’ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ ุฏูŽ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ูƒูุž ุฐูŽุงุณู ูŠูŽู„ู’ูˆูŽุชูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽุณูŽุง ูƒูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽุงุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฐูŽู†ู’ ู†ููˆู†ูŽ ู…ููƒู ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ุฏูŽุงุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa mutum da dabba su yawaita a cikinku, su kuma ba da amfani. Zan sa a zauna a cikinku kamar dฤ, sa'an nan zan nuna muku alheri fiye da dฤ. Daga nan za ku sani, ni ne Ubangiji.