Ezekiel 36:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa domin mutane suna magana game da ku cewa, “Kun cinye mutane kuka kuma sa al’ummarku ta rasa ’ya’yanta,”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، أَلْعُمَّيْ سُنْ ثٜىٰمُكُ «كُنْ ثِنْيٜىٰ مُتَنٜىٰ، كُنْ سَا سُنْ رَسَ یَیَنْ أَلْعُمَّرْكُ؞» غَسْكِيَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni Ubangiji Allah na ce, da yake mutane sukan ce muku, 'Kuna cinye mutane, kuna kuma kashe 'ya'yan al'ummarku,