Ezekiel 36:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan ƙara bari ku ji maganar banza ta al’ummai ba, ba kuwa za ku ƙara shan ba’ar mutane ko in sa al’ummarku ta fāɗi ba, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَنْ ڧَارَ بَرِنْكُ كُشَا ذَاغِ أَ حَنُّنْ أَلْعُمَّيْ بَ كُمَ، بَكُوَ ذَنْبَرْكُ، كُڧَارَ شَنْ ڧَسْڧَنْثِ أَغَبَنْ أَلْعُمَّيْبَ؞ بَذَاكُ كُوَ ڧَارَ ذَمَ دَلِيلِنْ تُنْتُٻٜىٰ غَ مُتَنٜىٰنْكَبَ؞ نِے عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan ƙara bari ku sha zargi wurin sauran al'umma ba, ba kuwa za ku ƙara shan kunya a gaban jama'a ba, ba kuma zan ƙara sa al'ummarku ta yi tuntuɓe ba, ni Ubangiji Allah na faɗa.”