Ezekiel 36:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โฦan mutum, saโad da mutanen Israโila suke zama a ฦasarsu, sun ฦazantar da ita ta wurin halinsu da kuma ayyukansu. Halinsu ya yi kamar rashin tsarkin mace a lokacin alโadarta a gabana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ุณูุนูุฏูู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุฐููููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุณูุ ุณููู ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ุนูุชู ุชูููุฑููู ูููููููุงูููููุณู ุฏู ุงูููููููููุณูุ ูููููููุงูููููุณู ุงููุจููู ฺจูู
ู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐูู ููู
ูุฑู ฺจูู
ูุฑู ู
ูุซูููฐ ุงูู ูููุงูููุซููู ุงููููุนูุงุฏูุฑูุชู ุชูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โฦan mutum, sa'ad da mutanen Isra'ila suka zauna a ฦasar kansu, sun ฦazantar da ita ta wurin hanyoyinsu da ayyukansu. Halinsu a gare ni ya zama kamar rashin tsarkin mace a lokacin hailarta.