Ezekiel 36:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na warwatsa su cikin alโummai, suka kuwa warwatsu cikin dukan ฦasashe; na hukunta su gwargwadon halinsu da ayyukansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฑูููุงฺูุฑู ุฏูุณูู ุนูุซููููู ุงููููุนูู
ููููุ ุณููู ูููู ููุฑฺูููู ูููุงูุนููู ุซููููู ฺงูุณูุงุดูููฐูู ุฏููููููุงุ ููุญูููููุชูุณู ุจูุณูุบู ูููููููุงูููููุณู ุฏู ุงูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na warwatsa su cikin al'ummai, suka kuwa warwatsu cikin ฦasashe. Na hukunta su gwargwadon halinsu da ayyukansu.