Ezekiel 36:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa abokin gฤba yana magana game da ku cewa, โYauwa! Tsofaffin tuddai sun zama mallakarmu yanzu.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุณูููุซูููฐ ยซู
ูุงุฏูููู! ููุทูููููู ฺููุงฺูขฺูขูููู ุชูุฏูููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุฐูู
ู ู
ููููููุฑูู
ู ููููุฐูุยป โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allah ya ce, da yake maฦiya suna cewa, โMadalla, tsofaffin tuddai sun zama mallakarmu yanzu,โ