Ezekiel 36:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na damu saboda sunana mai tsarki, wanda gidan Isra’ila ya ɓata a cikin al’ummai inda suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے نَا دَامُ سَبُواْدَ سُونَنَ مَيْ ڟَرْكِے وَنْدَ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ بَنْظَ دَشِ عَثِكِنْ أَلْعُمَّيْ عِنْدَ سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma na damu saboda sunana mai tsarki wanda mutanen Isra'ila suka sa aka ɓata shi a wurin al'ummai inda suka tafi.