Ezekiel 36:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ka yi annabci ka ce, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa domin sun lalace ku suka kuma maishe ku kufai marar amfani a kowane gefe saboda ku zama mallakar sauran alโummai da kuma abin magana da tsegumi ga mutane,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุณููู ูููู ุงูููููุจูุซู ููุซูููฐุ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุง ุณููู ู
ูููุฏูููู ฺููขูููุ ุจููุณูุดููููุฑู ฺงูุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ ุณููู ู
ูุฑฺูงูุดูููฐูู ุนูุชููููุงูููุซูููฐ ฺขูุณูููุ ุญูุฑู ูููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ู
ูููููู ููุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ููููุ ููู
ู ูููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ุจูุนู ุฏู ุงููุจููู ู
ููุบููู ฺขูุชู ุนูุซููููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka yi annabci ka ce, ni Ubangiji Allah na ce, โDa yake sun maishe ku kufai marar amfani, sun kuma murฦushe ku ta kowace fuska, har kun zama abin mallakar sauran al'umma, kun zama abin magana da abin tsegumi ga mutane.