Ezekiel 36:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a ranar da na tsarkake ku daga dukan zunubanku, zan sฤke zaunar da ku a garuruwanku, a kuma sฤke gina kufai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุงูู ุฑูุงููุฑูุฏู ฺูููุจูุชูุซูููฐูู ุฏูุบู ุฏููููู ฺููููขููุงฺูขูููููุ ุฐูููุณูุง ููุฐููููู ุนูุซููููู ุบูุฑูุฑูููููููุ ููููู
ู ุณูุงููููฐ ุบูููุง ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allah ya ce, โA ranar da zan tsarkake ku daga dukan muguntarku, zan sa ku zauna cikin biranenku, ku gina rusassun wurare.