Ezekiel 36:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙasar da take kango a dā za ku nome ta a maimakon zama kango a idon dukan masu ratsawa a cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَسَرْ دَ تَذَمَ كُڢَيْ أَدَا، ذَاعَ سَاكٜىٰ نُواْمٜىٰتَ، مَيْمَكُواْ تَذَمَ كُڢَيْ كَمَرْ يَدَّ دَا تَكٜىٰ أَعِدُوانْ دُكَنْ مَاسُ وُثٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙasar da take kufai a dā za ku kafce ta maimakon yadda take kufai a kan idon dukan masu wucewa.