Ezekiel 36:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ce, โWannan ฦasar da take kango a dฤ ta zama kamar lambu Eden; biranen da dฤ suke kufai, kango da kuma aka lalata, yanzu suna da katanga ana kuma zama a ciki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุณู ููุซูููฐูู ุฐูุงุณูุซูููฐ ยซููููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูููููฐ ฺููขููู ุงููุฏูุง ููููุฐู ุชููููุงูู
ููุงู ููู
ูุฑู ุบููุงูููุฑู ุนูููุฏูููุ ุจูุฑูููููฐูู ุฏู ุณููู ุฑูุฑููุดูููฐุ ุณููู ุฐูู
ู ฺููขูููุ ฺงูุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงูู ุงููุฏูุงุ ููููุฐู ุณููู ุณูุงู
ู ู
ูุงุณู ุฐูู
ู ุนูุซููู ุฏู ููุชูููโุบู ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su ce, โWannan ฦasa wadda take kufai a dฤ ta zama kamar gonar Aidan, ga kuma rusassun wuraren da suka zama kufai, da rusassun birane, yanzu ana zaune a cikinsu, an kuma gina musu garu.โ