Ezekiel 36:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Amma ku, ya duwatsun Isra’ila, za ku miƙa rassanku ku ba da amfani ga mutanena Isra’ila, gama ba da daɗewa ba za su komo gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُو، يَا كُو تُدَّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ذَاكُ مِيڧَ رَسَّنْكُ، كُبَادَ أَمْڢَانِ غَ مُتَنٜىٰنَ إِسْرَٰٓءِيلَ، غَمَا بَدَ دَطٜىٰوَبَ ذَاسُ دَاوُاْ غِدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku, ya duwatsun Isra'ila, za ku miƙa rassanku ku ba da amfani ga mutanen Isra'ila, gama za su komo gida ba da jimawa ba.