Ezekiel 37:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka yi annabci ka ce musu, โ€˜Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ya mutanena, zan buษ—e kaburburanku in fitar da ku daga cikinsu; zan mai da ku ฦ™asar Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ูŠู ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ูƒูŽุซูœู‰ูฐู…ูุณูุŒ โ€นุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฐูŽู†ู’ ุจููˆุทูœู‰ูฐ ูƒูŽุจูุฑู’ุจูุฑูŽู†ู’ูƒูุŒ ุงู•ูู†ู’ ฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณูุž ูŠูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽูƒููˆ ุบูุฏูŽุง ุฐููˆูŽุง ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDomin haka ka yi annabci ka ce musu, ni Ubangiji Allah na ce zan buษ—e kaburburansu, in tashe su daga cikin kaburburansu. Zan kuma komar da su gida zuwa ฦ™asar Isra'ila.