Ezekiel 37:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, Zan ษauki sandan Yusuf, wanda yake a hannun Efraim, da na kabilan Israโilawan da suke tare da shi, in haษa shi da sandan Yahuda, in mai da su sanda guda, za su kuwa zama ษaya a hannuna.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐู
ูุณูุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ โนุบูุงุดูุ ุฐููู ููุฑููปู ุณูููุฏููู ูููุณฺูขูุ ููุชููุงู ููููุฏู ููููููฐ ุงูู ุญูููููู ุงฺููขูุฑูููู
ู ุฏู ููู
ู ุธูุฑููููุงููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููุฏู ุณููู ุญูุทููููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดูุ ุฐููู ุญูุทูุดู ุฏู ุณูููุฏููู ูููููุฏูุ ุงูููู ู
ูููุฏูุณูู ุณูููุฏูุง ุทูููุ ุฏููุงูู
ููู ุณูุฐูู
ู ุณูููุฏูุง ุทููู ุงูู ููููููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka faษa musu, cewa ni Ubangiji Allah na ce zan karษe sandan Yusufu, wanda yake a hannun Ifraimu da mutanen Isra'ila magoyan bayansa, in haษa shi da sandan Yahuza in maishe su sanda guda a hannuna.