Ezekiel 37:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan fitar da Israโilawa daga alโummai inda suka tafi. Zan tattara su daga dukan kewaye in komo da su ฦasarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ูููุงูู
ููุงู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ุซููููู ุงููููุนูู
ูููู ุนูููุฏู ุณููู ููุฑฺููููุ ุฐููู ูููู ุชูุชููุงุฑููุงูุณู ุฏูุบู ุฏููููู ฺงูุณูุงุดูููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ ุงููููู
ูููุฑู ุฏูุณูู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka faษa musu, cewa ni Ubangiji Allah na ce, zan komo da jama'ar Isra'ila daga wurin al'ummai inda suka warwatsu, zan tattaro su daga ko'ina, in maido su ฦasarsu.