Ezekiel 38:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka ɗan mutum, ka yi annabci ka ce wa Gog, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a ranar, sa’ad da mutanena Isra’ila suna zaman lafiya, ba za ka sani ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ، يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، يِ أَنَّبْثِ، كَڢَطَا وَ غُواغْ كَثٜىٰ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، أَ رَانَرْ نَنْ، سَعَدَّ جَمَعَتَ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكٜىٰ ذَمَنْ لَاڢِيَ، ذَاكَ لُورَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saboda haka ɗan mutum, yi annabci, ka faɗa wa Gog, cewa ni Ubangiji Allah na ce, ‘A wannan rana sa'ad da jama'ata Isra'ila suna zaman lafiya, ba za ka sani ba?