Ezekiel 38:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka zo daga wurinka a can arewa, kai da al’ummai masu yawa tare da kai, dukansu suna hawan dawakai, jama’a mai yawa, babbar runduna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ كُوَ تَاشِ كَذُواْ دَغَ عِنْدَ كَكٜىٰ، وَتُواْ دَغَ وُرِنْكَ عَ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ أَرٜىٰوَثِ، كَيْ تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِنْ ڧَبِيلُ مَاسُيَوَ، دُكَنْسُ عَكَنْ دَوَكِ، بَبَّرْ ضُنْدُنَارْ يَاڧِنٜىٰ مَيْ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka taso daga wurin da kake, can ƙurewar arewa, da jama'a mai yawa tare da kai, babbar rundunar mayaƙa mai ƙarfi, dukansu a kan dawakai.