Ezekiel 38:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ba kai ba ne na yi magana da kai a kwanakin dฤ ta wurin bayina annabawan Israโ€™ila? A lokacin sun yi annabci shekaru masu yawa cewa zan kawo ka, ka yaฦ™e su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซ โ€นุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุจูŽูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุงู”ูŽ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ ุฏูŽุง ุชูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ุจูŽุงูŠูู†ูŽ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุจูŽุŸ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุฏูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุณููƒูŽู†ู’ูŠู ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽูŠูŽุงฺงู ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allah ya ce, โ€œKai ne wanda na yi magana a kanka a zamanin dฤ ta wurin bayina annabawan Isra'ila, cewa a shekaru masu zuwa zan kawo ka, ka yaฦ™e su.